Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo na tsokaci ne a London kan yadda gwamnati ta karya darajar naira, matakin da ya jefa kowanne dan kasar cikin talauci
Obasanjo ya ce karya darajar kudin kasar ya dada talautar da yan Najeriya da kashi 300, inda darajar naira a kan dalar Amurka ta tashi daga naira 500 zuwa 1,500.
