Likitocin sun bukaci a kara tsaurara sa ido a filayen jiragen sama da sauran hanyoyin shigowa kasar, tare da samar da kayan kariya ga ma’aikatan lafiya.
Haka kuma, sun yi kira ga gwamnati da ta fitar da kudaden gaggawa domin karfafa matakan kariya da kuma dakile yiwuwar yaduwar cutar.
